<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>531</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 KORUS
 Ubanmu na sama a tsarkake sunanka
 Mulkinka shi zo a nan

[V2]
 1) Abin da kake so a yi shi cikin duniya
 Kamar yadda a ke yi a sama
 Korus

[V3]
 2) Ka bamu yau abincin yini
 Ka gafarta laifofinmu
 Kamar yadda muma mu ke gafarta ma
 Waɗanda suka yi mana laifi
 (Solo: &quot;Allah Ubanmu.&quot;)
 Korus

[V4]
 3)Kada ka kai mu cikin jaraba
 Amma ka cece mu daga mugu
 Gama mulki, girma, iko naka ne
 Har abada abadin
 (Solo: &quot;Allah Ubanmu.&quot;)
 Korus
 Karatu  Matta 6: 9-12</lyrics>
<title>Ubanmu Na Sama LW531</title>
</song>